Quran with Hausa translation - Surah Al-Muzzammil ayat 8 - المُزمل - Page - Juz 29
﴿وَٱذۡكُرِ ٱسۡمَ رَبِّكَ وَتَبَتَّلۡ إِلَيۡهِ تَبۡتِيلٗا ﴾
[المُزمل: 8]
﴿واذكر اسم ربك وتبتل إليه تبتيلا﴾ [المُزمل: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka ambaci sunan Ubangijinka, kuma ka yanke (ƙauna daga kowa ka koma) zuwa gare Shi, yankewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci sunan Ubangijinka, kuma ka yanke (ƙauna daga kowa ka koma) zuwa gare Shi, yankewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ambaci sũnan Ubangijinka, kuma ka yanke (ƙauna daga kowa ka koma) zuwa gare Shi, yankewa |