Quran with Hausa translation - Surah Al-Muzzammil ayat 9 - المُزمل - Page - Juz 29
﴿رَّبُّ ٱلۡمَشۡرِقِ وَٱلۡمَغۡرِبِ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ فَٱتَّخِذۡهُ وَكِيلٗا ﴾
[المُزمل: 9]
﴿رب المشرق والمغرب لا إله إلا هو فاتخذه وكيلا﴾ [المُزمل: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Shi ne Ubangijin mafitar rana da mafaɗarta, babu abin bautawa face Shi. Saboda haka ka riƙe Shi wakili |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne Ubangijin mafitar rana da mafaɗarta, babu abin bautawa face Shi. Saboda haka ka riƙe Shi wakili |
Abubakar Mahmoud Gumi Shi ne Ubangijin mafitar rãnã da mafãɗarta, bãbu abin bautawa fãce Shi. Sabõda haka ka riƙe Shi wakili |