Quran with Hausa translation - Surah Al-Muddaththir ayat 24 - المُدثر - Page - Juz 29
﴿فَقَالَ إِنۡ هَٰذَآ إِلَّا سِحۡرٞ يُؤۡثَرُ ﴾
[المُدثر: 24]
﴿فقال إن هذا إلا سحر يؤثر﴾ [المُدثر: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ya ce: "Wannan abu dai ba kome ba ne face wani sihiri, wanda aka ruwaito |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya ce: "Wannan abu dai ba kome ba ne face wani sihiri, wanda aka ruwaito |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya ce: "Wannan abu dai bã kõme ba ne fãce wani sihiri, wanda aka ruwaito |