Quran with Hausa translation - Surah Al-Qiyamah ayat 5 - القِيَامة - Page - Juz 29
﴿بَلۡ يُرِيدُ ٱلۡإِنسَٰنُ لِيَفۡجُرَ أَمَامَهُۥ ﴾
[القِيَامة: 5]
﴿بل يريد الإنسان ليفجر أمامه﴾ [القِيَامة: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Ba haka ba! Mutum so yake, ya yi fajirci, ya ƙaryata abin da yake a gabansa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba haka ba! Mutum so yake, ya yi fajirci, ya ƙaryata abin da yake a gabansa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba haka ba! Mutum so yake, ya yi fãjirci, ya ƙaryata abin da yake a gabansa |