Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 19 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿۞ وَيَطُوفُ عَلَيۡهِمۡ وِلۡدَٰنٞ مُّخَلَّدُونَ إِذَا رَأَيۡتَهُمۡ حَسِبۡتَهُمۡ لُؤۡلُؤٗا مَّنثُورٗا ﴾
[الإنسَان: 19]
﴿ويطوف عليهم ولدان مخلدون إذا رأيتهم حسبتهم لؤلؤا منثورا﴾ [الإنسَان: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wasu yara samarin dindindin na kewayawa, a kansu, idan ka gan su, za ka zaci su lu'ulu'u ne wanda aka watsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wasu yara samarin dindindin na kewayawa, a kansu, idan ka gan su, za ka zaci su lu'ulu'u ne wanda aka watsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wasu yara samãrin dindindin na kẽwayãwa, a kansu, idan ka gan su, zã ka zaci sũ lu'ulu'u ne wanda aka wãtsa |