Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 2 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿إِنَّا خَلَقۡنَا ٱلۡإِنسَٰنَ مِن نُّطۡفَةٍ أَمۡشَاجٖ نَّبۡتَلِيهِ فَجَعَلۡنَٰهُ سَمِيعَۢا بَصِيرًا ﴾
[الإنسَان: 2]
﴿إنا خلقنا الإنسان من نطفة أمشاج نبتليه فجعلناه سميعا بصيرا﴾ [الإنسَان: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, Mu Mun halitta mutum daga ɗigon ruwa garwayayye, Muna jarraba shi, saboda haka Muka sanya shi mai ji mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Mu Mun halitta mutum daga ɗigon ruwa garwayayye, Muna jarraba shi, saboda haka Muka sanya shi mai ji mai gani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Mũ Mun halitta mutum daga ɗigon ruwa garwayayye, Muna jarraba shi, sabõda haka Muka sanya shi mai ji mai gani |