Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 1 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿هَلۡ أَتَىٰ عَلَى ٱلۡإِنسَٰنِ حِينٞ مِّنَ ٱلدَّهۡرِ لَمۡ يَكُن شَيۡـٔٗا مَّذۡكُورًا ﴾
[الإنسَان: 1]
﴿هل أتى على الإنسان حين من الدهر لم يكن شيئا مذكورا﴾ [الإنسَان: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, wata mudda ta zamani ta zo a kan mutum, bai kasance kome ba wanda ake ambata |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, wata mudda ta zamani ta zo a kan mutum, bai kasance kome ba wanda ake ambata |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, wata mudda ta zamani tã zo a kan mutum, bai kasance kõme ba wanda ake ambata |