Quran with Hausa translation - Surah Al-Insan ayat 27 - الإنسَان - Page - Juz 29
﴿إِنَّ هَٰٓؤُلَآءِ يُحِبُّونَ ٱلۡعَاجِلَةَ وَيَذَرُونَ وَرَآءَهُمۡ يَوۡمٗا ثَقِيلٗا ﴾
[الإنسَان: 27]
﴿إن هؤلاء يحبون العاجلة ويذرون وراءهم يوما ثقيلا﴾ [الإنسَان: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, waɗannan suna son mai gaugawa (duniya) kuma suna bari, a bayansu, wani yini mai nauyi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, waɗannan suna son mai gaugawa (duniya) kuma suna bari, a bayansu, wani yini mai nauyi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, waɗannan suna son mai gaugãwa (dũniya) kuma suna bari, a bãyansu, wani yini mai nauyi |