Quran with Hausa translation - Surah Al-Mursalat ayat 41 - المُرسَلات - Page - Juz 29
﴿إِنَّ ٱلۡمُتَّقِينَ فِي ظِلَٰلٖ وَعُيُونٖ ﴾
[المُرسَلات: 41]
﴿إن المتقين في ظلال وعيون﴾ [المُرسَلات: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, masu taƙawa suna a cikin inuwowi da maremari |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, masu taƙawa suna a cikin inuwowi da maremari |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, mãsu taƙawa suna a cikin inuwõwi da marẽmari |