Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 24 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱسۡتَجِيبُواْ لِلَّهِ وَلِلرَّسُولِ إِذَا دَعَاكُمۡ لِمَا يُحۡيِيكُمۡۖ وَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ يَحُولُ بَيۡنَ ٱلۡمَرۡءِ وَقَلۡبِهِۦ وَأَنَّهُۥٓ إِلَيۡهِ تُحۡشَرُونَ ﴾
[الأنفَال: 24]
﴿ياأيها الذين آمنوا استجيبوا لله وللرسول إذا دعاكم لما يحييكم واعلموا أن﴾ [الأنفَال: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku karɓa wa Allah, kuma ku karɓa wa Manzo, idan Ya kiraye ku zuwa ga abin da Yake rayar da ku; Kuma ku sani cewa Allah Yana shamakacewa a tsakanin mutum da zuciyarsa, kuma lalle ne Shi, a zuwa gare Shi ake tara ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku karɓa wa Allah, kuma ku karɓa wa Manzo, idan Ya kiraye ku zuwa ga abin da Yake rayar da ku; Kuma ku sani cewa Allah Yana shamakacewa a tsakanin mutum da zuciyarsa, kuma lalle ne Shi, a zuwa gare Shi ake tara ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku karɓa wa Allah, kuma ku karɓa wa Manzo, idan Ya kirãye ku zuwa ga abin da Yake rãyar da ku; Kuma ku sani cẽwa Allah Yanã shãmakacẽwa a tsakãnin mutum da zũciyarsa, kuma lalle ne Shĩ, a zuwa gare Shi ake tãra ku |