Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 25 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَٱتَّقُواْ فِتۡنَةٗ لَّا تُصِيبَنَّ ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ مِنكُمۡ خَآصَّةٗۖ وَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ شَدِيدُ ٱلۡعِقَابِ ﴾
[الأنفَال: 25]
﴿واتقوا فتنة لا تصيبن الذين ظلموا منكم خاصة واعلموا أن الله شديد﴾ [الأنفَال: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku ji tsoron fitina wadda ba ta samun waɗanda suka yi zalunci daga gare ku keɓe, kuma ku sani, lalle ne Allah Mai tsananin uƙuba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku ji tsoron fitina wadda ba ta samun waɗanda suka yi zalunci daga gare ku keɓe, kuma ku sani, lalle ne Allah Mai tsananin uƙuba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku ji tsõron fitina wadda bã ta sãmun waɗanda suka yi zãlunci daga gare ku kẽɓe, kuma ku sani, lalle ne Allah Mai tsananin uƙũba ne |