Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 26 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَٱذۡكُرُوٓاْ إِذۡ أَنتُمۡ قَلِيلٞ مُّسۡتَضۡعَفُونَ فِي ٱلۡأَرۡضِ تَخَافُونَ أَن يَتَخَطَّفَكُمُ ٱلنَّاسُ فَـَٔاوَىٰكُمۡ وَأَيَّدَكُم بِنَصۡرِهِۦ وَرَزَقَكُم مِّنَ ٱلطَّيِّبَٰتِ لَعَلَّكُمۡ تَشۡكُرُونَ ﴾
[الأنفَال: 26]
﴿واذكروا إذ أنتم قليل مستضعفون في الأرض تخافون أن يتخطفكم الناس فآواكم﴾ [الأنفَال: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Ku tuna a lokacin da kuke kaɗan, waɗanda ake raunanarwa a cikin ƙasa kuna tsoron mutane su cafe ku, sai Ya tattara ku (a wurin natsuwa, Maɗina), kuma Ya ƙarfafa ku da taimakonSa kuma Ya azurta ku daga abubuwa masu daɗi; Tsammaninku, kuna godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku tuna a lokacin da kuke kaɗan, waɗanda ake raunanarwa a cikin ƙasa kuna tsoron mutane su cafe ku, sai Ya tattara ku (a wurin natsuwa, Maɗina), kuma Ya ƙarfafa ku da taimakonSa kuma Ya azurta ku daga abubuwa masu daɗi; Tsammaninku, kuna godewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku tuna a lõkacin da kuke kaɗan, waɗanda ake raunanarwã a cikin ƙasa kunã tsõron mutãne su cafe ku, sai Ya tattara ku (a wurin natsuwa, Maɗina), kuma Ya ƙarfafã ku da taimakonSa kuma Ya azurtã ku daga abũbuwa mãsu dãɗi; Tsammãninku, kunã gõdẽwa |