Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 30 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَإِذۡ يَمۡكُرُ بِكَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لِيُثۡبِتُوكَ أَوۡ يَقۡتُلُوكَ أَوۡ يُخۡرِجُوكَۚ وَيَمۡكُرُونَ وَيَمۡكُرُ ٱللَّهُۖ وَٱللَّهُ خَيۡرُ ٱلۡمَٰكِرِينَ ﴾
[الأنفَال: 30]
﴿وإذ يمكر بك الذين كفروا ليثبتوك أو يقتلوك أو يخرجوك ويمكرون ويمكر﴾ [الأنفَال: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da waɗanda* suka kafirta suke yin makirci game da kai, domin su tabbatar da kai, ko kuwa su kashe ka, ko kuwa su fitar da kai, suna makirci kuma Allah Yana mayar musa da makirci kuma Allah ne Mafificin masu makirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da waɗanda suka kafirta suke yin makirci game da kai, domin su tabbatar da kai, ko kuwa su kashe ka, ko kuwa su fitar da kai, suna makirci kuma Allah Yana mayar musa da makirci kuma Allah ne Mafificin masu makirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da waɗanda suka kãfirta sukẽ yin mãkirci game da kai, dõmin su tabbatar da kai, kõ kuwa su kashe ka, kõ kuwa su fitar da kai, sunã mãkirci kuma Allah Yanã mayar musa da mãkirci kuma Allah ne Mafificin mãsu mãkirci |