Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 48 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿وَإِذۡ زَيَّنَ لَهُمُ ٱلشَّيۡطَٰنُ أَعۡمَٰلَهُمۡ وَقَالَ لَا غَالِبَ لَكُمُ ٱلۡيَوۡمَ مِنَ ٱلنَّاسِ وَإِنِّي جَارٞ لَّكُمۡۖ فَلَمَّا تَرَآءَتِ ٱلۡفِئَتَانِ نَكَصَ عَلَىٰ عَقِبَيۡهِ وَقَالَ إِنِّي بَرِيٓءٞ مِّنكُمۡ إِنِّيٓ أَرَىٰ مَا لَا تَرَوۡنَ إِنِّيٓ أَخَافُ ٱللَّهَۚ وَٱللَّهُ شَدِيدُ ٱلۡعِقَابِ ﴾
[الأنفَال: 48]
﴿وإذ زين لهم الشيطان أعمالهم وقال لا غالب لكم اليوم من الناس﴾ [الأنفَال: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Shaiɗan* ya ƙawace musu ayyukansu, kuma ya ce: "Babu marinjayi a gareku a yau daga mutane, kuma ni maƙwabci ne gare ku." To, a lokacin da ƙungiya biyu suka haɗu, ya koma a kan digadigansa, kuma ya ce: "Lalle ne ni barrantacce ne daga gare ku! Ni ina ganin abin da ba ku gani; ni ina tsoron Allah: Kuma Allah Mai tsananin uƙuba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Shaiɗan ya ƙawace musu ayyukansu, kuma ya ce: "Babu marinjayi a gareku a yau daga mutane, kuma ni maƙwabci ne gare ku." To, a lokacin da ƙungiya biyu suka haɗu, ya koma a kan digadigansa, kuma ya ce: "Lalle ne ni barrantacce ne daga gare ku! Ni ina ganin abin da ba ku gani; ni ina tsoron Allah: Kuma Allah Mai tsananin uƙuba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Shaiɗan ya ƙawãce musu ayyukansu, kuma ya ce: "Bãbu marinjayi a gareku a yau daga mutãne, kuma nĩ maƙwabci ne gare ku." To, a lõkacin da ƙungiya biyu suka haɗu, ya kõma a kan digãdigansa, kuma ya ce: "Lalle ne nĩ barrantacce ne daga gare ku! Nĩ inã ganin abin da bã ku gani; ni inã tsõron Allah: Kuma Allah Mai tsananin uƙũba ne |