Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 6 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿يُجَٰدِلُونَكَ فِي ٱلۡحَقِّ بَعۡدَ مَا تَبَيَّنَ كَأَنَّمَا يُسَاقُونَ إِلَى ٱلۡمَوۡتِ وَهُمۡ يَنظُرُونَ ﴾
[الأنفَال: 6]
﴿يجادلونك في الحق بعد ما تبين كأنما يساقون إلى الموت وهم ينظرون﴾ [الأنفَال: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Suna jayayya da kai a cikin (sha'anin) gaskiya a bayan ta bayYana, kamar dai lalle ana kora su zuwa ga mutuwa ne alhali kuwa suna kallo |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna jayayya da kai a cikin (sha'anin) gaskiya a bayan ta bayYana, kamar dai lalle ana kora su zuwa ga mutuwa ne alhali kuwa suna kallo |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã jãyayya da kai a cikin (sha'anin) gaskiya a bãyan tã bayYanã, kamar dai lalle anã kõra su zuwa ga mutuwa ne alhãli kuwa sunã kallo |