Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 50 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿وَلَوۡ تَرَىٰٓ إِذۡ يَتَوَفَّى ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ يَضۡرِبُونَ وُجُوهَهُمۡ وَأَدۡبَٰرَهُمۡ وَذُوقُواْ عَذَابَ ٱلۡحَرِيقِ ﴾
[الأنفَال: 50]
﴿ولو ترى إذ يتوفى الذين كفروا الملائكة يضربون وجوههم وأدبارهم وذوقوا عذاب﴾ [الأنفَال: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da ka gani, a lokacin da Mala'iku suke karɓar rayukan waɗanda suka kafirta, suna dukar fuskokinsu da ɗuwawunsu, kuma suna cewa: "Ku ɗanɗani azabar Gobara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da ka gani, a lokacin da Mala'iku suke karɓar rayukan waɗanda suka kafirta, suna dukar fuskokinsu da ɗuwawunsu, kuma suna cewa: "Ku ɗanɗani azabar Gobara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã kã gani, a lõkacin da Malã'iku suke karɓar rãyukan waɗanda suka kãfirta, sunã dukar fuskõkinsu da ɗuwãwunsu, kuma suna cẽwa: "Ku ɗanɗani azãbar Gõbara |