Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 49 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿إِذۡ يَقُولُ ٱلۡمُنَٰفِقُونَ وَٱلَّذِينَ فِي قُلُوبِهِم مَّرَضٌ غَرَّ هَٰٓؤُلَآءِ دِينُهُمۡۗ وَمَن يَتَوَكَّلۡ عَلَى ٱللَّهِ فَإِنَّ ٱللَّهَ عَزِيزٌ حَكِيمٞ ﴾
[الأنفَال: 49]
﴿إذ يقول المنافقون والذين في قلوبهم مرض غر هؤلاء دينهم ومن يتوكل﴾ [الأنفَال: 49]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da munafukai da waɗanda suke akwai cuta a cikin zukatansu, suke cewa: "Addinin waɗannan ya ruɗe su" Kuma wanda ya dogara ga Allah, to, lalle ne Allah Mabuwayi ne, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da munafukai da waɗanda suke akwai cuta a cikin zukatansu, suke cewa: "Addinin waɗannan ya ruɗe su" Kuma wanda ya dogara ga Allah, to, lalle ne Allah Mabuwayi ne, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da munãfukai da waɗanda suke akwai cũtã a cikin zukãtansu, suke cẽwa: "Addĩnin waɗannan yã rũɗe su" Kuma wanda ya dõgara ga Allah, to, lalle ne Allah Mabuwãyi ne, Mai hikima |