Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 59 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿وَلَا يَحۡسَبَنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ سَبَقُوٓاْۚ إِنَّهُمۡ لَا يُعۡجِزُونَ ﴾
[الأنفَال: 59]
﴿ولا يحسبن الذين كفروا سبقوا إنهم لا يعجزون﴾ [الأنفَال: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta kada su yi zaton sun tsere: Lalle ne su, ba za su gagara ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta kada su yi zaton sun tsere: Lalle ne su, ba za su gagara ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta kada su yi zaton sun tsẽre: Lalle ne sũ, bã zã su gãgara ba |