Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 58 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿وَإِمَّا تَخَافَنَّ مِن قَوۡمٍ خِيَانَةٗ فَٱنۢبِذۡ إِلَيۡهِمۡ عَلَىٰ سَوَآءٍۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُحِبُّ ٱلۡخَآئِنِينَ ﴾
[الأنفَال: 58]
﴿وإما تخافن من قوم خيانة فانبذ إليهم على سواء إن الله لا﴾ [الأنفَال: 58]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma in ka ji tsoron wata yaudara daga wasu mutane, to, ka jefar da alkawarin, zuwa gare su, a kan daidaita: Lalle ne Allah, ba Ya son mayaudara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma in ka ji tsoron wata yaudara daga wasu mutane, to, ka jefar da alkawarin, zuwa gare su, a kan daidaita: Lalle ne Allah, ba Ya son mayaudara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma in ka ji tsõron wata yaudara daga wasu mutãne, to, ka jẽfar da alkawarin, zuwa gare su, a kan daidaita: Lalle ne Allah, bã Ya son mayaudara |