Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 60 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿وَأَعِدُّواْ لَهُم مَّا ٱسۡتَطَعۡتُم مِّن قُوَّةٖ وَمِن رِّبَاطِ ٱلۡخَيۡلِ تُرۡهِبُونَ بِهِۦ عَدُوَّ ٱللَّهِ وَعَدُوَّكُمۡ وَءَاخَرِينَ مِن دُونِهِمۡ لَا تَعۡلَمُونَهُمُ ٱللَّهُ يَعۡلَمُهُمۡۚ وَمَا تُنفِقُواْ مِن شَيۡءٖ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ يُوَفَّ إِلَيۡكُمۡ وَأَنتُمۡ لَا تُظۡلَمُونَ ﴾
[الأنفَال: 60]
﴿وأعدوا لهم ما استطعتم من قوة ومن رباط الخيل ترهبون به عدو﴾ [الأنفَال: 60]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku yi tattali, dominsu, abin da kuka sami ikon yi na wani ƙarfi,* kuma da ajiye dawaki, kuna tsoratarwa, game da shi, ga maƙiyin Allah kuma maƙiyinku da wasu, baicin su, ba ku san su ba, Allah ne Yake sanin su, kuma abin da kuka ciyar daga wani abu a cikin hanyar Allah, za a cika muku sakamakonsa, kuma ku ba a zaluntar ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku yi tattali, dominsu, abin da kuka sami ikon yi na wani ƙarfi, kuma da ajiye dawaki, kuna tsoratarwa, game da shi, ga maƙiyin Allah kuma maƙiyinku da wasu, baicin su, ba ku san su ba, Allah ne Yake sanin su, kuma abin da kuka ciyar daga wani abu a cikin hanyar Allah, za a cika muku sakamakonsa, kuma ku ba a zaluntar ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku yi tattali, dõminsu, abin da kuka sãmi ĩkon yi na wani ƙarfi, kuma da ajiye dawaki, kunã tsoratarwa, game da shi, ga maƙiyin Allah kuma maƙiyinku da wasu, baicin su, ba ku san su ba, Allah ne Yake sanin su, kuma abin da kuka ciyar daga wani abu a cikin hanyar Allah, zã a cika muku sakamakonsa, kuma kũ ba a zãluntar ku |