Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 7 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿وَإِذۡ يَعِدُكُمُ ٱللَّهُ إِحۡدَى ٱلطَّآئِفَتَيۡنِ أَنَّهَا لَكُمۡ وَتَوَدُّونَ أَنَّ غَيۡرَ ذَاتِ ٱلشَّوۡكَةِ تَكُونُ لَكُمۡ وَيُرِيدُ ٱللَّهُ أَن يُحِقَّ ٱلۡحَقَّ بِكَلِمَٰتِهِۦ وَيَقۡطَعَ دَابِرَ ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[الأنفَال: 7]
﴿وإذ يعدكم الله إحدى الطائفتين أنها لكم وتودون أن غير ذات الشوكة﴾ [الأنفَال: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin* da Allah Yake yi muku alkawari da ɗayan ƙungiya biyu, cewa lalle ita taku ce: kuma kuna gurin cewa lalle ƙungiya wadda ba ta da ƙaya ta kasance gare ku, kuma Allah Yana nufin Ya tabbatar da gaskiya da kalmominSa, kuma Ya katse ƙarshen kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Allah Yake yi muku alkawari da ɗayan ƙungiya biyu, cewa lalle ita taku ce: kuma kuna gurin cewa lalle ƙungiya wadda ba ta da ƙaya ta kasance gare ku, kuma Allah Yana nufin Ya tabbatar da gaskiya da kalmominSa, kuma Ya katse ƙarshen kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Allah Yake yi muku alkawari da ɗayan ƙungiya biyu, cẽwa lalle ita tãku ce: kuma kunã gũrin cẽwa lalle ƙungiya wadda bã ta da ƙaya ta kasance gare ku, kuma Allah Yanã nufin Ya tabbatar da gaskiya da kalmõminSa, kuma Ya kãtse ƙarshen kãfirai |