Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 61 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿۞ وَإِن جَنَحُواْ لِلسَّلۡمِ فَٱجۡنَحۡ لَهَا وَتَوَكَّلۡ عَلَى ٱللَّهِۚ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[الأنفَال: 61]
﴿وإن جنحوا للسلم فاجنح لها وتوكل على الله إنه هو السميع العليم﴾ [الأنفَال: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan sun karkata zuwa ga zaman lafiya, to, ka karkata zuwa gare shi, kuma ka dogara ga Allah: Lalle ne Shi, Mai ji ne Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun karkata zuwa ga zaman lafiya, to, ka karkata zuwa gare shi, kuma ka dogara ga Allah: Lalle ne Shi, Mai ji ne Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun karkata zuwa ga zaman lãfiya, to, ka karkata zuwa gare shi, kuma ka dõgara ga Allah: Lalle ne Shĩ, Mai ji ne Masani |