Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 62 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿وَإِن يُرِيدُوٓاْ أَن يَخۡدَعُوكَ فَإِنَّ حَسۡبَكَ ٱللَّهُۚ هُوَ ٱلَّذِيٓ أَيَّدَكَ بِنَصۡرِهِۦ وَبِٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[الأنفَال: 62]
﴿وإن يريدوا أن يخدعوك فإن حسبك الله هو الذي أيدك بنصره وبالمؤمنين﴾ [الأنفَال: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan sun yi nufin su yaudare ka, to, lalle ma'ishinka Allah ne, Shi ne wanda Ya ƙarfafa ka da taimakonSa, kuma da muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun yi nufin su yaudare ka, to, lalle ma'ishinka Allah ne, Shi ne wanda Ya ƙarfafa ka da taimakonSa, kuma da muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan sun yi nufin su yaudare ka, to, lalle ma'ishinka Allah ne, Shĩ ne wanda Ya ƙarfafa ka da taimakonSa, kuma da mũminai |