Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 63 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿وَأَلَّفَ بَيۡنَ قُلُوبِهِمۡۚ لَوۡ أَنفَقۡتَ مَا فِي ٱلۡأَرۡضِ جَمِيعٗا مَّآ أَلَّفۡتَ بَيۡنَ قُلُوبِهِمۡ وَلَٰكِنَّ ٱللَّهَ أَلَّفَ بَيۡنَهُمۡۚ إِنَّهُۥ عَزِيزٌ حَكِيمٞ ﴾
[الأنفَال: 63]
﴿وألف بين قلوبهم لو أنفقت ما في الأرض جميعا ما ألفت بين﴾ [الأنفَال: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya sanya soyayya a tsakanin zukatansu. Da ka ciyar da abin da yake cikin ƙasa, gaba ɗaya, da ba ka sanya soyayya a tsakanin zukatansu ba, kuma amma Allah Ya sanya soyayya a tsakaninsu. Lalle Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya sanya soyayya a tsakanin zukatansu. Da ka ciyar da abin da yake cikin ƙasa, gaba ɗaya, da ba ka sanya soyayya a tsakanin zukatansu ba, kuma amma Allah Ya sanya soyayya a tsakaninsu. Lalle Shi ne Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya sanya sõyayya a tsakãnin zukãtansu. Dã kã ciyar da abin da yake cikin ƙasa, gabã ɗaya, dã ba ka sanya sõyayya a tsakãnin zukãtansu ba, kuma amma Allah Yã sanya sõyayya a tsakãninsu. Lalle Shi ne Mabuwãyi, Mai hikima |