Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 8 - الأنفَال - Page - Juz 9
﴿لِيُحِقَّ ٱلۡحَقَّ وَيُبۡطِلَ ٱلۡبَٰطِلَ وَلَوۡ كَرِهَ ٱلۡمُجۡرِمُونَ ﴾
[الأنفَال: 8]
﴿ليحق الحق ويبطل الباطل ولو كره المجرمون﴾ [الأنفَال: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Ya tabbatar da gaskiya, kuma Ya ɓata ƙarya, kuma koda masu laifi sun ƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Ya tabbatar da gaskiya, kuma Ya ɓata ƙarya, kuma koda masu laifi sun ƙi |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Ya tabbatar da gaskiya, kuma Ya ɓãta ƙarya, kuma kõdã mãsu laifi sun ƙi |