Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 70 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّبِيُّ قُل لِّمَن فِيٓ أَيۡدِيكُم مِّنَ ٱلۡأَسۡرَىٰٓ إِن يَعۡلَمِ ٱللَّهُ فِي قُلُوبِكُمۡ خَيۡرٗا يُؤۡتِكُمۡ خَيۡرٗا مِّمَّآ أُخِذَ مِنكُمۡ وَيَغۡفِرۡ لَكُمۡۚ وَٱللَّهُ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[الأنفَال: 70]
﴿ياأيها النبي قل لمن في أيديكم من الأسرى إن يعلم الله في﴾ [الأنفَال: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Ya kai Annabi! Ka ce wa wanda yake a cikin hannayenku daga kamammu: "Idan Allah Ya san akwai wani alheri a cikin zukatanku, zai kawo muku mafi alheri daga abin da aka karɓa daga gare ku, kuma Ya yi muku gafara. Kuma Allah ne Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kai Annabi! Ka ce wa wanda yake a cikin hannayenku daga kamammu: "Idan Allah Ya san akwai wani alheri a cikin zukatanku, zai kawo muku mafi alheri daga abin da aka karɓa daga gare ku, kuma Ya yi muku gafara. Kuma Allah ne Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya kai Annabi! Ka ce wa wanda yake a cikin hannãyenku daga kãmammu: "Idan Allah Ya san akwai wani alhẽri a cikin zukãtanku, zai kawo muku mafi alhẽri daga abin da aka karɓa daga gare ku, kuma Ya yi muku gãfara. Kuma Allah ne Mai gãfara, Mai jin ƙai |