Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 74 - الأنفَال - Page - Juz 10
﴿وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَهَاجَرُواْ وَجَٰهَدُواْ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِ وَٱلَّذِينَ ءَاوَواْ وَّنَصَرُوٓاْ أُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡمُؤۡمِنُونَ حَقّٗاۚ لَّهُم مَّغۡفِرَةٞ وَرِزۡقٞ كَرِيمٞ ﴾
[الأنفَال: 74]
﴿والذين آمنوا وهاجروا وجاهدوا في سبيل الله والذين آووا ونصروا أولئك هم﴾ [الأنفَال: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi imani kuma suka yi hijira, kuma suka yi Jihadi, a cikin hanyar Allah, kuma da waɗanda suka bayar da masauki, kuma suka yi tamiako, waɗannan su ne muminai da gaskiya, sunada gafara da wani Abinci na karamci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi imani kuma suka yi hijira, kuma suka yi Jihadi, a cikin hanyar Allah, kuma da waɗanda suka bayar da masauki, kuma suka yi tamiako, waɗannan su ne muminai da gaskiya, sunada gafara da wani abinci na karimci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka yi hijira, kuma suka yi Jihãdi, a cikin hanyar Allah, kuma da waɗanda suka bãyar da masauki, kuma suka yi tamiako, waɗannan sũ ne mũminai da gaskiya, sunãda gãfara da wani abinci na karimci |