×

Kuma waɗanda suka yi ĩmãni daga bãya, kuma suka yi hijira kuma 8:75 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Anfal ⮕ (8:75) ayat 75 in Hausa

8:75 Surah Al-Anfal ayat 75 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Anfal ayat 75 - الأنفَال - Page - Juz 10

﴿وَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ مِنۢ بَعۡدُ وَهَاجَرُواْ وَجَٰهَدُواْ مَعَكُمۡ فَأُوْلَٰٓئِكَ مِنكُمۡۚ وَأُوْلُواْ ٱلۡأَرۡحَامِ بَعۡضُهُمۡ أَوۡلَىٰ بِبَعۡضٖ فِي كِتَٰبِ ٱللَّهِۚ إِنَّ ٱللَّهَ بِكُلِّ شَيۡءٍ عَلِيمُۢ ﴾
[الأنفَال: 75]

Kuma waɗanda suka yi ĩmãni daga bãya, kuma suka yi hijira kuma suka yi jihãdi tãre da ku, to, waɗannan daga gare ku suke. Kuma ma'abũta zumunta, sãshensu ne waliyyan* sãshe a cikin Littãfin Allah. Lalle Allah ne ga dukkan kõme Masani

❮ Previous Next ❯

ترجمة: والذين آمنوا من بعد وهاجروا وجاهدوا معكم فأولئك منكم وأولو الأرحام بعضهم, باللغة الهوسا

﴿والذين آمنوا من بعد وهاجروا وجاهدوا معكم فأولئك منكم وأولو الأرحام بعضهم﴾ [الأنفَال: 75]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma waɗanda suka yi imani daga baya, kuma suka yi hijira kuma suka yi jihadi tare da ku, to, waɗannan daga gare ku suke. Kuma ma'abuta zumunta, sashensu ne waliyyan* sashe a cikin Littafin Allah. Lalle Allah ne ga dukkan kome Masani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suka yi imani daga baya, kuma suka yi hijira kuma suka yi jihadi tare da ku, to, waɗannan daga gare ku suke. Kuma ma'abuta zumunta, sashensu ne waliyyan sashe a cikin Littafin Allah. Lalle Allah ne ga dukkan kome Masani
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda suka yi ĩmãni daga bãya, kuma suka yi hijira kuma suka yi jihãdi tãre da ku, to, waɗannan daga gare ku suke. Kuma ma'abũta zumunta, sãshensu ne waliyyan sãshe a cikin Littãfin Allah. Lalle Allah ne ga dukkan kõme Masani
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek