Quran with Hausa translation - Surah Al-InfiTar ayat 19 - الانفِطَار - Page - Juz 30
﴿يَوۡمَ لَا تَمۡلِكُ نَفۡسٞ لِّنَفۡسٖ شَيۡـٔٗاۖ وَٱلۡأَمۡرُ يَوۡمَئِذٖ لِّلَّهِ ﴾
[الانفِطَار: 19]
﴿يوم لا تملك نفس لنفس شيئا والأمر يومئذ لله﴾ [الانفِطَار: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Rana ce da wani rai ba ya iya mallakar kome domin wani rai al'amari, a ranar nan, ga Allah (ɗai) yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Rana ce da wani rai ba ya iya mallakar kome domin wani rai al'amari, a ranar nan, ga Allah (ɗai) yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Rãnã ce da wani rai ba ya iya mallakar kõme dõmin wani rai al'amari, a rãnar nan, ga Allah (ɗai) yake |