Quran with Hausa translation - Surah Al-MuTaffifin ayat 15 - المُطَففين - Page - Juz 30
﴿كـَلَّآ إِنَّهُمۡ عَن رَّبِّهِمۡ يَوۡمَئِذٖ لَّمَحۡجُوبُونَ ﴾
[المُطَففين: 15]
﴿كلا إنهم عن ربهم يومئذ لمحجوبون﴾ [المُطَففين: 15]
Abubakar Mahmood Jummi A'aha! Haƙiƙa, lalle ne su daga Ubangijinsu, ranar nan, waɗanda ake shamakancewa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha! Haƙiƙa, lalle ne su daga Ubangijinsu, ranar nan, waɗanda ake shamakancewa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha! Haƙĩƙa, lalle ne sũ daga Ubangijinsu, rãnar nan, waɗanda ake shãmakancẽwa ne |