Quran with Hausa translation - Surah Al-MuTaffifin ayat 14 - المُطَففين - Page - Juz 30
﴿كـَلَّاۖ بَلۡۜ رَانَ عَلَىٰ قُلُوبِهِم مَّا كَانُواْ يَكۡسِبُونَ ﴾
[المُطَففين: 14]
﴿كلا بل ران على قلوبهم ما كانوا يكسبون﴾ [المُطَففين: 14]
Abubakar Mahmood Jummi A'aha! Ba haka ba, abin da suka kasance suna aikatawa dai, ya yi tsatsa a cikin zukatansu |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha! Ba haka ba, abin da suka kasance suna aikatawa dai, ya yi tsatsa a cikin zukatansu |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha! Bã haka ba, abin da suka kasance suna aikatãwa dai, yã yi tsãtsa a cikin zukãtãnsu |