Quran with Hausa translation - Surah AT-Tariq ayat 10 - الطَّارق - Page - Juz 30
﴿فَمَا لَهُۥ مِن قُوَّةٖ وَلَا نَاصِرٖ ﴾
[الطَّارق: 10]
﴿فما له من قوة ولا ناصر﴾ [الطَّارق: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, ba shi da wani ƙarfi, kuma ba shi da wani mai taimako (da zai iya kare shi daga azabar Allah) |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, ba shi da wani ƙarfi, kuma ba shi da wani mai taimako (da zai iya kare shi daga azabar Allah) |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, bã shi da wani ƙarfi, kuma bã shi da wani mai taimako (da zai iya kãre shi daga azãbar Allah) |