Quran with Hausa translation - Surah Al-Fajr ayat 9 - الفَجر - Page - Juz 30
﴿وَثَمُودَ ٱلَّذِينَ جَابُواْ ٱلصَّخۡرَ بِٱلۡوَادِ ﴾
[الفَجر: 9]
﴿وثمود الذين جابوا الصخر بالواد﴾ [الفَجر: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Da samudawa waɗanda suka fasa duwatsu a cikin Wadi* suka yi gidaje |
Abubakar Mahmoud Gumi Da samudawa waɗanda suka fasa duwatsu a cikin Wadi suka yi gidaje |
Abubakar Mahmoud Gumi Da samũdãwa waɗanda suka fasa duwãtsu a cikin Wadi suka yi gidãje |