Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 1 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿بَرَآءَةٞ مِّنَ ٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦٓ إِلَى ٱلَّذِينَ عَٰهَدتُّم مِّنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[التوبَة: 1]
﴿براءة من الله ورسوله إلى الذين عاهدتم من المشركين﴾ [التوبَة: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Barranta daga Allah da Manzon Sa zuwa ga waɗan da kuka yi wa Alkawari daga masu shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Barranta daga Allah da ManzonSa zuwa ga waɗanda kuka yi wa alkawari daga masu shirki |
Abubakar Mahmoud Gumi Barranta daga Allah da ManzonSa zuwa ga waɗanda kuka yi wa alkawari daga mãsu shirki |