Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 2 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿فَسِيحُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ أَرۡبَعَةَ أَشۡهُرٖ وَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّكُمۡ غَيۡرُ مُعۡجِزِي ٱللَّهِ وَأَنَّ ٱللَّهَ مُخۡزِي ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[التوبَة: 2]
﴿فسيحوا في الأرض أربعة أشهر واعلموا أنكم غير معجزي الله وأن الله﴾ [التوبَة: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka ku yi tafiya a cikin ƙasa wata huɗu,* kuma ku sani lalle ku, ba masu buwayar Allah ba ne, kuma lalle Allah ne Mai kunyatar da kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka ku yi tafiya a cikin ƙasa wata huɗu, kuma ku sani lalle ku, ba masu buwayar Allah ba ne, kuma lalle Allah ne Mai kunyatar da kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka ku yi tafiya a cikin ƙasa watã huɗu, kuma ku sani lalle kũ, bã mãsu buwãyar Allah ba ne, kuma lalle Allah ne Mai kunyatar da kãfirai |