Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 10 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿لَا يَرۡقُبُونَ فِي مُؤۡمِنٍ إِلّٗا وَلَا ذِمَّةٗۚ وَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡمُعۡتَدُونَ ﴾
[التوبَة: 10]
﴿لا يرقبون في مؤمن إلا ولا ذمة وأولئك هم المعتدون﴾ [التوبَة: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Ba su tsaron wata zumunta a cikin muminai, kuma haka basu tsaron wata amana. Kuma waɗannan ne masu ta'adi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su tsaron wata zumunta a cikin muminai, kuma haka basu tsaron wata amana. Kuma waɗannan ne masu ta'adi |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã su tsaron wata zumunta a cikin mũminai, kuma haka bãsu tsaron wata amãna. Kuma waɗannan ne mãsu ta'adi |