Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 122 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿۞ وَمَا كَانَ ٱلۡمُؤۡمِنُونَ لِيَنفِرُواْ كَآفَّةٗۚ فَلَوۡلَا نَفَرَ مِن كُلِّ فِرۡقَةٖ مِّنۡهُمۡ طَآئِفَةٞ لِّيَتَفَقَّهُواْ فِي ٱلدِّينِ وَلِيُنذِرُواْ قَوۡمَهُمۡ إِذَا رَجَعُوٓاْ إِلَيۡهِمۡ لَعَلَّهُمۡ يَحۡذَرُونَ ﴾
[التوبَة: 122]
﴿وما كان المؤمنون لينفروا كافة فلولا نفر من كل فرقة منهم طائفة﴾ [التوبَة: 122]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ya kasancewa ga muminai su fita zuwa yaƙi gaba ɗaya.* Saboda haka, don me ne wata jama'a daga kowane ɓangare daga gare su ba ta fita (zuwa neman ilimi ba) domin su nemi ilimi ga fahimtar addini kuma domin su yi gargaɗi ga mutanen su idan sun koma zuwa gare su, tsammanin su, suna yin sauna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ya kasancewa ga muminai su fita zuwa yaƙi gaba ɗaya. Saboda haka, don me ne wata jama'a daga kowane ɓangare daga gare su ba ta fita (zuwa neman ilimi ba) domin su nemi ilimi ga fahimtar addini kuma domin su yi gargaɗi ga mutanensu idan sun koma zuwa gare su, tsammaninsu, suna yin sauna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã ya kasancẽwã ga muminai su fita zuwa yãƙi gabã ɗaya. Sabõda haka, don me ne wata jama'a daga kowane ɓangare daga gare su ba ta fita (zuwa nẽman ilimi ba) dõmin su nẽmi ilimi ga fahimtar addĩni kuma dõmin su yi gargaɗi ga mutãnensu idan sun kõma zuwa gare su, tsammãninsu, sunã yin sauna |