Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 121 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿وَلَا يُنفِقُونَ نَفَقَةٗ صَغِيرَةٗ وَلَا كَبِيرَةٗ وَلَا يَقۡطَعُونَ وَادِيًا إِلَّا كُتِبَ لَهُمۡ لِيَجۡزِيَهُمُ ٱللَّهُ أَحۡسَنَ مَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[التوبَة: 121]
﴿ولا ينفقون نفقة صغيرة ولا كبيرة ولا يقطعون واديا إلا كتب لهم﴾ [التوبَة: 121]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba su ciyar da wata ciyarwa, ƙarama ko babba, kuma ba su keta wani rafi sai an rubuta musu, domin Allah Ya saka musu da mafi kyawon abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba su ciyar da wata ciyarwa, ƙarama ko babba, kuma ba su keta wani rafi sai an rubuta musu, domin Allah Ya saka musu da mafi kyawon abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã su ciyar da wata ciyarwa, ƙarama kõ babba, kuma bã su kẽta wani rafi sai an rubutã musu, dõmin Allah Ya sãka musu da mafi kyãwon abin da suka kasance sunã aikatãwa |