Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 123 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ قَٰتِلُواْ ٱلَّذِينَ يَلُونَكُم مِّنَ ٱلۡكُفَّارِ وَلۡيَجِدُواْ فِيكُمۡ غِلۡظَةٗۚ وَٱعۡلَمُوٓاْ أَنَّ ٱللَّهَ مَعَ ٱلۡمُتَّقِينَ ﴾
[التوبَة: 123]
﴿ياأيها الذين آمنوا قاتلوا الذين يلونكم من الكفار وليجدوا فيكم غلظة واعلموا﴾ [التوبَة: 123]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku yaƙi waɗanda suke kusantar* ku daga kafirai. Kuma su sami tsanani daga gare ku. Kuma ku sani cewa Allah Yana tare da masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku yaƙi waɗanda suke kusantar ku daga kafirai. Kuma su sami tsanani daga gare ku. Kuma ku sani cewa Allah Yana tare da masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku yãƙi waɗanda suke kusantar ku daga kãfirai. Kuma su sami tsanani daga gare ku. Kuma ku sani cẽwa Allah Yanã tãre da mãsu taƙawa |