Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 128 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿لَقَدۡ جَآءَكُمۡ رَسُولٞ مِّنۡ أَنفُسِكُمۡ عَزِيزٌ عَلَيۡهِ مَا عَنِتُّمۡ حَرِيصٌ عَلَيۡكُم بِٱلۡمُؤۡمِنِينَ رَءُوفٞ رَّحِيمٞ ﴾
[التوبَة: 128]
﴿لقد جاءكم رسول من أنفسكم عزيز عليه ما عنتم حريص عليكم بالمؤمنين﴾ [التوبَة: 128]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, haƙiƙa, Manzo* daga cikinku ya je muku. Abin da kuka wahala da shi mai nauyi ne a kansa. Mai kwaɗayi ne saboda ku. Ga muminai Mai tausayi ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, haƙiƙa, Manzo daga cikinku ya je muku. Abin da kuka wahala da shi mai nauyi ne a kansa. Mai kwaɗayi ne saboda ku. Ga muminai Mai tausayi ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, haƙĩƙa, Manzo daga cikinku yã je muku. Abin da kuka wahala da shi mai nauyi ne a kansa. Mai kwaɗayi ne sabõda ku. Ga muminai Mai tausayi ne, Mai jin ƙai |