Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 129 - التوبَة - Page - Juz 11
﴿فَإِن تَوَلَّوۡاْ فَقُلۡ حَسۡبِيَ ٱللَّهُ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَۖ عَلَيۡهِ تَوَكَّلۡتُۖ وَهُوَ رَبُّ ٱلۡعَرۡشِ ٱلۡعَظِيمِ ﴾
[التوبَة: 129]
﴿فإن تولوا فقل حسبي الله لا إله إلا هو عليه توكلت وهو﴾ [التوبَة: 129]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan sun juya, sai ka ce: Ma'ishina Allah ne. Babu abin bautawa face shi. A gare Shi nake dogara. Kuma Shi ne Ubangijin Al'arshi mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun juya, sai ka ce: Ma'ishina Allah ne. Babu abin bautawa face shi. A gare Shi nake dogara. Kuma Shi ne Ubangijin Al'arshi mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan sun jũya, sai ka ce: Ma'ishĩna Allah ne. Bãbu abin bautãwa fãce shi. A gare Shi nake dõgara. Kuma Shi ne Ubangijin Al'arshi mai girma |