Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 27 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿ثُمَّ يَتُوبُ ٱللَّهُ مِنۢ بَعۡدِ ذَٰلِكَ عَلَىٰ مَن يَشَآءُۗ وَٱللَّهُ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[التوبَة: 27]
﴿ثم يتوب الله من بعد ذلك على من يشاء والله غفور رحيم﴾ [التوبَة: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma Allah Ya karɓi tuba daga bayan wancanan ka wanda Ya so. Kuma Allah ne Mai gafara, Mai rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Allah Ya karɓi tuba daga bayan wancana kan wanda Ya so. Kuma Allah ne Mai gafara, Mai rahama |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Allah Ya karɓi tũba daga bãyan wancana kan wanda Ya so. Kuma Allah ne Mai gãfara, Mai rahama |