×

Ku fita da yãƙi kunã mãsu sauƙãƙan kãyã da mãsu nauyi, kuma 9:41 Hausa translation

Quran infoHausaSurah At-Taubah ⮕ (9:41) ayat 41 in Hausa

9:41 Surah At-Taubah ayat 41 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 41 - التوبَة - Page - Juz 10

﴿ٱنفِرُواْ خِفَافٗا وَثِقَالٗا وَجَٰهِدُواْ بِأَمۡوَٰلِكُمۡ وَأَنفُسِكُمۡ فِي سَبِيلِ ٱللَّهِۚ ذَٰلِكُمۡ خَيۡرٞ لَّكُمۡ إِن كُنتُمۡ تَعۡلَمُونَ ﴾
[التوبَة: 41]

Ku fita da yãƙi kunã mãsu sauƙãƙan kãyã da mãsu nauyi, kuma ku yi jihãdi da dũkiyõyinku da kuma rãyukanku a cikin hanyar Allah. Wancan ne mafi alhẽri a gare ku, idan kun kasance kunã sani

❮ Previous Next ❯

ترجمة: انفروا خفافا وثقالا وجاهدوا بأموالكم وأنفسكم في سبيل الله ذلكم خير لكم, باللغة الهوسا

﴿انفروا خفافا وثقالا وجاهدوا بأموالكم وأنفسكم في سبيل الله ذلكم خير لكم﴾ [التوبَة: 41]

Abubakar Mahmood Jummi
Ku fita da yaƙi kuna masu sauƙaƙan kaya da masu nauyi, kuma ku yi jihadi da dukiyoyinku da kuma rayukanku a cikin hanyar Allah. Wancan ne mafi alheri a gare ku, idan kun kasance kuna sani
Abubakar Mahmoud Gumi
Ku fita da yaƙi kuna masu sauƙaƙan kaya da masu nauyi, kuma ku yi jihadi da dukiyoyinku da kuma rayukanku a cikin hanyar Allah. Wancan ne mafi alheri a gare ku, idan kun kasance kuna sani
Abubakar Mahmoud Gumi
Ku fita da yãƙi kunã mãsu sauƙãƙan kãyã da mãsu nauyi, kuma ku yi jihãdi da dũkiyõyinku da kuma rãyukanku a cikin hanyar Allah. Wancan ne mafi alhẽri a gare ku, idan kun kasance kunã sani
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek