Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 42 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿لَوۡ كَانَ عَرَضٗا قَرِيبٗا وَسَفَرٗا قَاصِدٗا لَّٱتَّبَعُوكَ وَلَٰكِنۢ بَعُدَتۡ عَلَيۡهِمُ ٱلشُّقَّةُۚ وَسَيَحۡلِفُونَ بِٱللَّهِ لَوِ ٱسۡتَطَعۡنَا لَخَرَجۡنَا مَعَكُمۡ يُهۡلِكُونَ أَنفُسَهُمۡ وَٱللَّهُ يَعۡلَمُ إِنَّهُمۡ لَكَٰذِبُونَ ﴾
[التوبَة: 42]
﴿لو كان عرضا قريبا وسفرا قاصدا لاتبعوك ولكن بعدت عليهم الشقة وسيحلفون﴾ [التوبَة: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Da ya kasance* wata siffar duniya ce: makusanciya, da tafiya matsakaiciya, da sun bi ka, kuma amma fagen ya yi musu nisa. Kuma za su yi ta yin rantsuwa da Allah, "Da mun sami dama, da mun tafi tare da ku." Suna halakar da kansu (da rantsuwar ƙarya) ne, kuma Allah Yana sanin lalle, haƙiƙa, sumaƙaryata ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Da ya kasance wata siffar duniya ce: makusanciya, da tafiya matsakaiciya, da sun bi ka, kuma amma fagen ya yi musu nisa. Kuma za su yi ta yin rantsuwa da Allah, "Da mun sami dama, da mun tafi tare da ku." Suna halakar da kansu (da rantsuwar ƙarya) ne, kuma Allah Yana sanin lalle, haƙiƙa, sumaƙaryata ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Dã yã kasance wata siffar dũniya ce: makusanciya, da tafiya matsakaiciya, dã sun bĩ ka, kuma amma fagen yã yi musu nĩsa. Kuma zã su yi ta yin rantsuwa da Allah, "Dã mun sãmi dãma, dã mun tafi tare da ku." Sunã halakar da kansu (da rantsuwar ƙarya) ne, kuma Allah Yanã sanin lalle, haƙĩƙa, sumaƙaryata ne |