Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 43 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿عَفَا ٱللَّهُ عَنكَ لِمَ أَذِنتَ لَهُمۡ حَتَّىٰ يَتَبَيَّنَ لَكَ ٱلَّذِينَ صَدَقُواْ وَتَعۡلَمَ ٱلۡكَٰذِبِينَ ﴾
[التوبَة: 43]
﴿عفا الله عنك لم أذنت لهم حتى يتبين لك الذين صدقوا وتعلم﴾ [التوبَة: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Ya yafe maka laifi. Domin me ka yi musu izinin zama? Sai waɗanda suka yi gaskiya ssun bayyana a gare ka, kuma ka san maƙaryata |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya yafe maka laifi. Domin me ka yi musu izinin zama? Sai waɗanda suka yi gaskiya ssun bayyana a gare ka, kuma ka san maƙaryata |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya yãfe maka laifi. Dõmin me ka yi musu izinin zama? Sai waɗanda suka yi gaskiya ssun bayyana a gare ka, kuma ka san maƙaryata |