Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 46 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿۞ وَلَوۡ أَرَادُواْ ٱلۡخُرُوجَ لَأَعَدُّواْ لَهُۥ عُدَّةٗ وَلَٰكِن كَرِهَ ٱللَّهُ ٱنۢبِعَاثَهُمۡ فَثَبَّطَهُمۡ وَقِيلَ ٱقۡعُدُواْ مَعَ ٱلۡقَٰعِدِينَ ﴾
[التوبَة: 46]
﴿ولو أرادوا الخروج لأعدوا له عدة ولكن كره الله انبعاثهم فثبطهم وقيل﴾ [التوبَة: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da sun yi nufin fita, da sun yi wani tattali saboda shi, kuma amma Allah Ya ƙi zaburarsu, sai Ya nauyayar da zamansu. Kuma aka ce ku zauna tare da masu* zama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da sun yi nufin fita, da sun yi wani tattali saboda shi, kuma amma Allah Ya ƙi zaburarsu, sai Ya nauyayar da zamansu. Kuma aka ce ku zauna tare da masu zama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã sun yi nufin fita, dã sun yi wani tattali sabõda shi, kuma amma Allah Ya ƙi zãburarsu, sai Ya nauyayar da zamansu. Kuma aka ce ku zauna tãre da mãsu zama |