Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 45 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿إِنَّمَا يَسۡتَـٔۡذِنُكَ ٱلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِ وَٱرۡتَابَتۡ قُلُوبُهُمۡ فَهُمۡ فِي رَيۡبِهِمۡ يَتَرَدَّدُونَ ﴾
[التوبَة: 45]
﴿إنما يستأذنك الذين لا يؤمنون بالله واليوم الآخر وارتابت قلوبهم فهم في﴾ [التوبَة: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Abin sani kawai, waɗanda ba sa imani da Allah, da Ranar Lahira, kuma zukatansu suka yi shakka, su ne ke neman izininka, sa'an nan a cikin shakkarsu suna ta yin kai kawo |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, waɗanda ba sa imani da Allah, da Ranar Lahira, kuma zukatansu suka yi shakka, su ne ke neman izininka, sa'an nan a cikin shakkarsu suna ta yin kai kawo |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, waɗanda bã sa ĩmãni da Allah, da Rãnar Lãhira, kuma zukãtansu suka yi shakka, sũ ne ke nẽman izininka, sa'an nan a cikin shakkarsu sunã ta yin kai kãwo |