Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 47 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿لَوۡ خَرَجُواْ فِيكُم مَّا زَادُوكُمۡ إِلَّا خَبَالٗا وَلَأَوۡضَعُواْ خِلَٰلَكُمۡ يَبۡغُونَكُمُ ٱلۡفِتۡنَةَ وَفِيكُمۡ سَمَّٰعُونَ لَهُمۡۗ وَٱللَّهُ عَلِيمُۢ بِٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[التوبَة: 47]
﴿لو خرجوا فيكم ما زادوكم إلا خبالا ولأوضعوا خلالكم يبغونكم الفتنة وفيكم﴾ [التوبَة: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Da sun fita a cikinku ba za su ƙare ku da kome ba face da ɓarna, kuma lalle da sun yi gaggawar sanya annamimanci a tsakaninku, suna nema muku fitina. Kuma a cikinku akwai 'yan rahoto saboda su. Kuma Allah ne Masani ga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Da sun fita a cikinku ba za su ƙare ku da kome ba face da ɓarna, kuma lalle da sun yi gaggawar sanya annamimanci a tsakaninku, suna nema muku fitina. Kuma a cikinku akwai 'yan rahoto saboda su. Kuma Allah ne Masani ga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Dã sun fita a cikinku bã zã su ƙãre ku da kõme ba fãce da ɓarna, kuma lalle dã sun yi gaggãwar sanya annamĩmanci a tsakãninku, sunã nẽma muku fitina. Kuma a cikinku akwai 'yan rahõto sabõda su. Kuma Allah ne Masani ga azzãlumai |