Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 48 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿لَقَدِ ٱبۡتَغَوُاْ ٱلۡفِتۡنَةَ مِن قَبۡلُ وَقَلَّبُواْ لَكَ ٱلۡأُمُورَ حَتَّىٰ جَآءَ ٱلۡحَقُّ وَظَهَرَ أَمۡرُ ٱللَّهِ وَهُمۡ كَٰرِهُونَ ﴾
[التوبَة: 48]
﴿لقد ابتغوا الفتنة من قبل وقلبوا لك الأمور حتى جاء الحق وظهر﴾ [التوبَة: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, haƙiƙa sun nemi fitina daga gabani, kuma, suka juya maka al'amari, har gaskiya ta zo,* kuma umurnin Allah Ya bayyana, alhali suna masu ƙyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙiƙa sun nemi fitina daga gabani, kuma, suka juya maka al'amari, har gaskiya ta zo, kuma umurnin Allah Ya bayyana, alhali suna masu ƙyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, haƙĩƙa sun nẽmi fitina daga gabãni, kuma, suka jũya maka al'amari, har gaskiya ta zo, kuma umurnin Allah Ya bayyana, alhãli sunã mãsu ƙyãma |