Quran with Hausa translation - Surah At-Taubah ayat 49 - التوبَة - Page - Juz 10
﴿وَمِنۡهُم مَّن يَقُولُ ٱئۡذَن لِّي وَلَا تَفۡتِنِّيٓۚ أَلَا فِي ٱلۡفِتۡنَةِ سَقَطُواْۗ وَإِنَّ جَهَنَّمَ لَمُحِيطَةُۢ بِٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[التوبَة: 49]
﴿ومنهم من يقول ائذن لي ولا تفتني ألا في الفتنة سقطوا وإن﴾ [التوبَة: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daga cikinsu* akwai mai cewa, "Ka yi mini izinin zama, kuma kada ka fitine ni." To, a cikin fitinar suka faɗa. Kuma lalle ne Jahannama, haƙiƙa, mai ƙewayewa ce ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga cikinsu akwai mai cewa, "Ka yi mini izinin zama, kuma kada ka fitine ni." To, a cikin fitinar suka faɗa. Kuma lalle ne Jahannama, haƙiƙa, mai ƙewayewa ce ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daga cikinsu akwai mai cẽwa, "Ka yi mini izinin zama, kuma kada ka fitine ni." To, a cikin fitinar suka fãɗa. Kuma lalle ne Jahannama, haƙĩƙa, mai ƙẽwayẽwa ce ga kãfirai |